1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Aikin jarida cikin halin tasku a Najeriya

Uwais Abubakar Idris
May 3, 2017

Yayinda ake bikin ranar ‘yancin ‘yan jaridu ta duniya a Najeriya ‘yan jaridu da aikin jaridar kansa na fuskantar kalubale mai yawa kama daga na kashe ‘yan jaridun, takura masu da ma rashin albashi.

https://p.dw.com/p/2cI2D