1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An rufe ofishin jakadancin Amurka a Kuala Lumpur

December 30, 2005
https://p.dw.com/p/BvEW

An rufe ofishin jakadancin Amurka dake birnin Kuala Lumpur na kasar malaysia bayan wata barazanar tsaro da aka samu.

Mai magana da yawun ofishin jakadancin na Amurka tace,barazanar da wasu yan taada suka yi,ta shafi ofishin jakadancin ne kadai amma banda sauran kadarorin Amurka a kasar.

Tace tana fatar zaa sake bude ofishin a ranar talata na mako mai zuwa.