1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ana ci gaba da fafatawa don sake kwato garin Kunduz

Sulaiman BabayoSeptember 29, 2015

Sojin Afghanistan tare da tallafin sojojin saman Amirka na ci gaba da fafatawa don sake kwato garin Kunduz daga hannun Taliban, yayin da wasu ke zargin Pakistan da taimakon Taliban.

https://p.dw.com/p/1GfS4