1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ana ci gaba da gangamin yaki a Gabas ta Tsakyia

Gazali Abdou Tasawa
April 12, 2018

A daidai lokacin da Amirka da kawayenta ke aika jiragensu na ruwa masu dakwan jiragen yakin sama zuwa yankin Gabas ta Tsakiya, ana sake shiga cikin halin zaman dar-dar kan fargabar barkewar yakin gama-gari a Siriya.

https://p.dw.com/p/2vxG4