1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Aski ya zo gaban goshi a zaɓuɓɓukan Nijar

Abdourahamane HassaneFebruary 18, 2016

Zaɓen na Nijar na zama wani zakaran gwajin dafi ga yanayin siyasa na ƙasar wanda ake cikinsa na iƙirarin da kowane ɓangare na gwamnatin da na 'yan adawar ya ke yi na lashe zaɓen.

https://p.dw.com/p/1HxMH
Wähler vor Wahllokal in Tahoua Niger
Hoto: DW

A ranar Lahadi mai zuwa aka shirya gudanar da zaɓuɓɓukan na Nijar wanda 'yan takara guda 15 za su fafata.Sai dai yanzu ana cike da fargaba dangane da yadda makomar zaɓen za ta kasance sakamakon shelar da jam'iyyar da ke yin mulki ta yi na lashe zaɓen tun a zagayen fako.Mun tanadar muku rahotannin na tarihin |'yan takarar da bitar halin da ake ciki a ƙasar.