1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ban Ki-moon a ziyara tarayyar Najeriya

Ubale Musa/YBAugust 24, 2015

A ranar Litnin din nan ce sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ya ce zasu ci gaba da mara baya ga Najeriya wajen ganin an samar da zaman lafiya a kasar ta hanyar ganin bayan Boko Haram.

https://p.dw.com/p/1GKsu