1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bankado cin hanci a Kenya

August 30, 2017

A Afirka galibin 'yan jarida masu binciken kwakwaf na aiki cikin yanayi mai matukar hadari da kasada. Amma wani dan jarida a Kenya ya bujire wa wannan kalubale. Ya sha bankado laifukan cin hanci da kisa da fasakwauri.

https://p.dw.com/p/2j764