1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hasashen raguwar matsanancin talauci a duniya

October 7, 2015

Wani rahoton Bankin Duniya ya ce nan da karshen shekarar 2015 yawan radadin talauci a wasu kasashe matalauta zai yi kasa da kashi 10 cikin 100.

https://p.dw.com/p/1Gk2h