1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Batun 'yan gudun hijira ya mamaye taron duniya

Zahraddeen Lawan/YBSeptember 19, 2016

A ranar Litinin din nan ce aka bude taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 71a birnin New York na Amirka, inda kuma ajandar taron a karon farko ta mai da hankalin kan batun 'yan gudun hijira da 'yan cirani.

https://p.dw.com/p/1K55C