1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bikin babbar Sallah a Frankfurt

YAHAYA AHMEDJanuary 18, 2006

Kungiyar musulmi daga nahiyar Afirka, mazauna lardin birnin Frankfurt da kewayensa, sun yi bikin babbar Sallah a karshen mako, inda suka gayyaci jama'a, da musulmi da wadanda ba musulmi ba, don su taya su murnar wannan bikin. An dai gudanad da bikin ne a zauren taron masallacin birnin na Frankfurt...

https://p.dw.com/p/BvTz