Birnin Kudus a da da yanzu | Duka rahotanni | DW | 05.06.2017

Zamantakewa

Birnin Kudus a da da yanzu

Birnin Kudus jigo ne babba a rikicin Isra'ila da Falasdinawa. Yaya birnin yake shekaru 50 baya a lokacin yakin kwanaki shida kuma me ne ne ya sauya tun daga wancan lokaci.