1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Buhari ya sha alwashin gano 'yan matan Dapchi

Ubale Musa (YB)March 14, 2018

A bisa alamu na kulawa a rikicin satar 'yan mata 'yan makarantar Dapchi, shugaban tarrayar Najeriya Muhammadu Buhari ya share wunin Larabawa yana ganawa da sarakuna da malaman addinai da sauran dattawa a jihar Yobe.

https://p.dw.com/p/2uKqf