1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cece-kuce kan gyaran tsarin shari'ar Poland

Mohammad Nasiru Awal
July 24, 2017

Shugaban Poland Andrzej Duda ya yi fatali da gyaran fuska da aka yi wa tsarin shari'ar kasar wanda ya janyo jerin zanga a kasar sannan a bangare daya kungiyar tarayyar Turai ta yi barazanar sanya wa kasar takunkumi.

https://p.dw.com/p/2h42B