1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ci gaba da rikici a kudancin Kamaru

Usman Shehu Usman
February 1, 2017

Hukumomi na ci gaba da daukar tsatsaurar matakan dakile yunkurin da gungun kungiyoyi ke yi na kara fadakar da jama'a a game da fafutukar ballewa da al 'ummar kasar masu magana da harshen Turancin Inglishi ke yi.

https://p.dw.com/p/2WoEL