1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cikakken bayani a game da wayar Fiber Optic

Abdourahamane HassaneAugust 29, 2016

Fiber Optic wata waya ce da ake yin amfani da ita domin samar da intanet sannan kuma ta kan yin aikin daukar hoto.

https://p.dw.com/p/1JrdP
Fiber Optic Cables
Hoto: picture-alliance/AP Photo/M. Lennihan

Fiber Optic waya ce kamar wayar lantarki ko wayar tarho wada yake idan ka bare robar za ka ga karfe ne a ciki da ke tattare da zare iri-iri kowane zare yana zaman fiver optic. Dokto Aminu Abubakar masani a kan sha'anin kwamfuta ya yi mana bayyani dala-dala dangane da wannan waya,kuma daga kasa za a iya sauraron wannan shiri.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani