1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cote d’Ivoire: Sojoji sun yi barna

May 17, 2017

Dubban bijirarrun sojoji a Cote d’Ivoire sun haddasa rudani tare da kawo cikas ga harkokin kasuwanci, a kan bukatunsu na kudaden su na alahus da shugaba Alassane Ouattara ya yi musu alkawari

https://p.dw.com/p/2d8H3