Damben zamani na WBC | Zamantakewa | DW | 05.12.2017

Zamantakewa

Damben zamani na WBC

Wasan cin kambun duniya na damben zamani na WBC masu matsakaicin nauyi wanda aka kara a ranar Asabar a birnin New York a gaban 'yan kallo dubu 12

USA Boxkampf Saul Alvarez vs. Miguel Cotto (picture-alliance/dpa/A. Arorizo)

Sadam Ali dan kasar Amirka ne ya lashe kambun masu matsakaicin nauyin na shekarar bana bayan da ya doke Miguel Cotto dan kasar Portorico mai shekaru 37 wanda ke rike da kambun a bisa hukuncin alkali a turmin karshe na karawar.

Wannan karawa ita ce ta karshe  ta Miguel Cotto wanda daga yanzu ya shiga ritaya daga damben.

 

Albanian Shqip

Amharic አማርኛ

Arabic العربية

Bengali বাংলা

Bosnian B/H/S

Bulgarian Български

Chinese (Simplified) 简

Chinese (Traditional) 繁

Croatian Hrvatski

Dari دری

English English

French Français

German Deutsch

Greek Ελληνικά

Hausa Hausa

Hindi हिन्दी

Indonesian Bahasa Indonesia

Kiswahili Kiswahili

Macedonian Македонски

Pashto پښتو

Persian فارسی

Polish Polski

Portuguese Português para África

Portuguese Português do Brasil

Romanian Română

Russian Русский

Serbian Српски/Srpski

Spanish Español

Turkish Türkçe

Ukrainian Українська

Urdu اردو