1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Deutsche Welle a Afrika

https://p.dw.com/p/Btsx

Deutsche Welle a Afirka

Sashen Afirka na Rediyon Deutsche Welle yana gabatar da shirye-shirye akan abubuwan da suke faruwa a kowane ɓangare na duniya cikin harsuna shida. Wato: Hausa, Ingilishi, Faransanci, Amharik, Kiswahili da Portuguese.

Kowacce rana Sashen yana gabatar da shirye-shirye na tsawon awanni 15, cikin waɗannan harsuna guda shida a jere, kuma a lakutan da suka fi dacewa, ga miliyoyin al’ummar wannan duniya da suke sauraronmu.