Donald Trump ya amince da birnin Kudus | Labarai | DW | 06.12.2017

Labarai

Donald Trump ya amince da birnin Kudus

Shugaban Amirka Donald Trump ya amince a hukumance da birinin Kudus a matsayin babban birnin Isra'ila, wanda ya ce za a mayar da ofishin jakadancin Amirka daga Tel Aviv zuwa birini na Kudus.

USA Trump erkennt Jerusalem als Hauptstadt Israels an (Getty Images/C. Somodevilla)

Gabannin sanarwar da ya bayyana shugaban na Amirka  ya bayyana cewar an dade ma ba amince ba da bayyana birnin na Kudus ba a matsayin babban birnin Isra'ila.Tuni dai da wannan sanarwa ta shugaban ta fara janyon ka ce na ce a duniya. MDD da China da Birtaniya  sun bayyana fargabansu a game da matakin. 

 

Albanian Shqip

Amharic አማርኛ

Arabic العربية

Bengali বাংলা

Bosnian B/H/S

Bulgarian Български

Chinese (Simplified) 简

Chinese (Traditional) 繁

Croatian Hrvatski

Dari دری

English English

French Français

German Deutsch

Greek Ελληνικά

Hausa Hausa

Hindi हिन्दी

Indonesian Bahasa Indonesia

Kiswahili Kiswahili

Macedonian Македонски

Pashto پښتو

Persian فارسی

Polish Polski

Portuguese Português para África

Portuguese Português do Brasil

Romanian Română

Russian Русский

Serbian Српски/Srpski

Spanish Español

Turkish Türkçe

Ukrainian Українська

Urdu اردو