1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Halitta da Muhalli

Sana'ar sarrafa shara a Kenya

January 18, 2017

Lorna Ruttota ta yi murabus daga aikin banki a 2009 inda ta kafa kamfanin EcoPost a Nairobi. A duk wata kimanin ton 20 na sharar ledoji suke hadawa. Suna amfani da sharar ledoji da robobi don tsabtace mahalli da samar da aikin yi.

https://p.dw.com/p/2VzHH