1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

EFCC da Interpol na kokarin hana zamba

Uwais Abubakar IdrisAugust 2, 2016

Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa ta EFCC ta yi karin haske a kan dan Najeriyar nan da aka kame bisa zargin zamba ta yanar gizo na dala milyan 60.

https://p.dw.com/p/1JaRB