1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matasa a Najeriya sun yaba da kudirin gyaran dokar takara

Uwais Abubakar Idris
February 20, 2018

https://p.dw.com/p/2t0SW

Majalisar dokokin jihohi 27 na Najeriya sun amince da kudirin dokar rage shekarun takarar zabe domin bai wa matasa damar shiga a dama da su.