1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gadar Werra ta raba tsakanin Jamus ta Gabas da ta Yamma

Ahmed Salisu
October 10, 2019

https://p.dw.com/p/3R2hI

A garin Vacha da ke tsakiyar Jamus wanda ke da wata gada da ake kira Gadar Werra, gadar da al'ummar wajen ke wa lakabi da gadar hadin kai.