1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gambiya: Rayuwa bayan Jammeh

May 14, 2018

Gambiya na matsayin wata kasa abin sha'awa ga Afirka, amma yana da wuya 'yan kasar su yi dariya a yanzu, saboda matsaloli dabam-dabam da suke fuskanta tun bayan kawo karshen mulkin Shugaba Yahya jammeh.

https://p.dw.com/p/2xhDI