1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Habasha: Mawaka masu nemawa mata 'yanci

Ahmed Salisu
January 23, 2017

Mata da yawa a Habasha na fuskantar kalubale ciki kuwa har da auren wuri da rashin samun ilimin zamani da cin zarafi. Kungiyar mawaka ta Yegna na duba wadannan matsaloli da ke hana ruwa gudu wajen cigaban mata.

https://p.dw.com/p/2WGFC