1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Halin da ake ciki a Iraki

Zainab A MohammedAugust 25, 2006
https://p.dw.com/p/Bu5j

Babban general na sojin Amurka dake yankin gabas ta tsakiya ,ya yabawa matakan tsaro da aka dauka na cafke sojojin sakai a Bagadaza,tare dacewa babu abunda zai haifar day akin basasa a wannan kasa.General John Abizaid wanda yayi wannan furucin ayau,wanda kuma yazo daidai da lokaciun da aka kai hare haren bomb da motoci daban daban har 3,kana dasasshen Bomb na gefen hanya ya kasha mutane biyu tare da raunana mutane 24 a birnin na bagadaza,yace ana samun cigaba a dangane da harkokin tsaro a Irakin.Dakarun Amurkan sun tura Karin jamian tsaro a birnin na Bagadaza,domin tallafawa gwammnati sake karban ikon unguwannin day an yakin sunkuru suka mamaye.General Abizaid,wanda ya gana da General George Casey dake jagorancin rundunar Amurkan a Iraki,ya karyata kalaman da,yayi a farkon wannan wata a gaban majalisar diottijan Amurkan ,nacewa,Iraki na iya fadawa yakin basasa.Comandojin Amurkan dai sunce Karin daru dubu 12 zuwa Bagadazan ya taimaka wajen lafawan hare hare.