1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Har yanzu Hama Amadou na tsare

Mahaman Kanta/PAW November 17, 2015

A Nijar tsohon kakain majalisar dokokin Nijar Hama Amadou ya shafe kwanaki a gidan kaso ba tare da alkali ya saurare shi ba, abin da ya sabawa doka.

https://p.dw.com/p/1H7Rg