1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hukuncin kotu kan rikicin jam'iyyar MNSD Nasara a Nijar

Kanta/Gazali July 22, 2015

Kotu ta dage takunkumin da ya haramtawa bangaren Albade Abuba yin magana da sunan jam'iyyar MNSD Nasara a cikin rikicin da ya hada bangaran Albaden da na shugaban jam'iyyar na kasa Alhaji Seini Umaru

https://p.dw.com/p/1G3Nx