1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ina Shugaba Buhari?

February 9, 2017

Tambayar neman sanin halin da SHugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ke ciki ta mamaye zukata na 'yan kasar wadanda suke zargin manyan jami'an gwamnati da rufa-rufa bisa koshin lafiyar shugaban.

https://p.dw.com/p/2XEgZ
Deutschland Berlin - Der Nigerianische Präsident Muhammadu Buhari
Hoto: picture-alliance/AP Photo/M. Schreiber

'Yan Najeriya sun zanga-zangar bisa tsadar rayuwa gami da neman sanin hakikanin halin da Shugaba Muhammadu Buhari yake ciki sakamakaon tsawaita hutun da yake yi a Ingila.