1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Iran tace koma ya takasance zata cigaba da shirinta na nukiliya

February 2, 2006
https://p.dw.com/p/Bv9g

Shugaban Iran Mahmud Ahmadi Najad yace koma waca shawara hukumar nukiliya ta duniya ta yanke akan shirin kasar sa na nukiliya a taron da zata cigaba da shi gobe Iran za ta ci gaba da aiwatar da shirin.

Shugaban ya shaidawa shugaban hukumar kula da makamashin ta duniya Mluhammad El Bradai cewa Iran tanada yancin cigaba da shirin

Kuma yayi watsi dashawarar Rasha da ta bukaci Irakn din ta yarda a gudanar da shirin nata a cikin yankin Rashan.

Bayanda yai zamansa na farko dai a yau kwamitin gudanarwar hukumar kula da makamashin nukiliyarzai cigaba da tattataunawa akan shirin nukiliyar Iran din a gobe jumaa.

Akan tattaunawar ta yau shugaban hukummar Muhammad El Baradai yace abu

dayadai da dukkanin mahalatta taron sukayi amanna da shi shine ta hanyar diplomasiyya ne kadai zaa magance matsalar