1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus: An amince da dokar auren jinsi

Abdourahamane Hassane
June 30, 2017

Majalisar dokokin Jamus ta Bundestag ta halasta dokar auren jinsi guda musamman tsakanin namiji da namiji, bayan wata muhawara da ta sanya aka kada kuri'a.

https://p.dw.com/p/2fipv