1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus: An tsare wasu sojoji

Abdourahamane Hassane
May 10, 2017

A kasar Jamus wata sabuwar muhawara kan rundunar sojin kasar a yanzu ta dauki sabon salo, bayan kara tsare wasu sojojin guda uku bisa tuhumar su da shirya kai harin ta'addanci.

https://p.dw.com/p/2cjdd