SiyasaJan aikin da ke gaban sabon Sakataren AUTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa03/14/2017March 14, 2017Sabon Sakataren Zartsawa na Kungiyar Tarayyar Afirka Moussa Faki Mahamat ya kama aiki a cibiyar AU da ke Adis Ababa. Tuni masana suka bayyana kalubalen da zai fuskanta a fuskar tsaro da hadin kan kasashen nahiyar.https://p.dw.com/p/2ZAG2Talla