1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Fitar da kaya kasashen ketare daga Kano

February 15, 2024

Shin wadanne hanyoyi ake bi wajen fitar da kaya daga Najeriya zuwa ketare? Ga abin da wakilinmu ya shaida a tashar tsandauri ta Dala da ke jihar Kanon Najeriya.

https://p.dw.com/p/4cRAV