1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kammala kamfe a Yuganda

Abdul-raheem Hassan/YBFebruary 17, 2016

A ranar Talatan nan ce aka kawo karshen kamfe na 'yan takarar shugaban kasar Yuganda,yayin da jam'iyyu bakwai ne suka lashi takobin kawo karshen shugabancin shekaru 30 na shugaba Yoweri Museveni.

https://p.dw.com/p/1HwjS