1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taron koli na Majalisar Dinkin Duniya ya amince da SDGs

Yusuf BalaOctober 1, 2015

Kasashen duniya 193 suka amince da aiwatar da sabbin muradun 17 nan da shekara ta 2030, yayin taro a zauren Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York.

https://p.dw.com/p/1Gh2b
Obama beim Gipfel zu Terrorismus im Rahmen der UN-Vollversammlung
Hoto: AFP/Getty Images/Mandel Ngan

Wannan sabon shiri dai zai dorane kan shirin muradun karni na MDGs da ya shafi kasashe masu tasowa wanda da ya kammala a shekarar 2015.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna