1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Buhari da Saraki sun haifar da martani

Uwais Abubakar IdrisOctober 2, 2015

Al'ummar Najeriya na mayar da martani kan wani hoto da ya nuna shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da shugaban Majalisar dattaawan kasar Bukola Saraki na darawa a yayin bikin ranar 'yanci.

https://p.dw.com/p/1Ghkb