1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ko Paparoma zai ziyarci Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya?

Umaru-Danladi AliyuNovember 3, 2015

Yakin basasan da ake fama da shi a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ya raunana shirin kiyaye zaman lafiya na kasa da kasa da ya gaza samun nasarar shawo kan al'amarin.

https://p.dw.com/p/1Gz4N