1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kokarin ilimantar da yara a Gini Bissau

September 25, 2016

'Yan kungiyar rawa ta Netos de Bandim na amfani da sana'ar ta rawa don biyan kudin makarantar yara marasa galihu maimakon barinsu su yi tallace-tallace da garamba a kan tituna.

https://p.dw.com/p/2QZeo