1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Zane

Komawa gida don bude cibiyar zane-zane

February 9, 2023

Samantha Inarukundo ta yi karatu a China kafin komawarta Burundi inda ta bude wurin zane-zane na musamman a Bujumbura babban birnin kasar. Ta ce zama mai tawali'u tare da dimbin hikima shine mabudin nasararta.

https://p.dw.com/p/4NJDP