1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kungiyar Hamas ta cika shekaru 30

Abdourahamane Hassane
December 14, 2017

Kungiyar Hamas da ke gwagwarmayar siyasa da makamai don neman 'yancin Falasdinu na yin bukukuwan cikar shekaru 30 da kafuwarta, daf da lokacin da rikici ya barke tsakanin Isra'ila da Falasdinu kan birnin Kudus.

https://p.dw.com/p/2pObg