Lambar zaman lafiya ta Bremen - II12/12/2005December 12, 2005Za ku ji shiri na karshe na tattaunawar da muka yi da jami'an kungiyar nan ta Inter-faith Mediation Center, wadanda aka bai wa lambar girmamawa ta zaman lafiya ta birnin Bremen da ke arewacin nan Jamus.https://p.dw.com/p/BvUATalla