1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lesotho: Wayar da kai kan cutar AIDS ko SIDA

July 1, 2016

Wata kungiyar mata a Lesotho na wayar da kan mutane kan masu dauke da AIDS ko SIDA. Moleboheng Rampou da kawayenta na amfani da kafofi daban-daban don ilimantar da mutane. Wannan 'yar fafutuka na kokari wajen ganin an kawar da kyamar da ake nunawa masu dauke da wannan cuta.

https://p.dw.com/p/1JHea