1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mace mai neman shugabancin kasa a Somaliya

November 22, 2016

Fadumo Dayib mazauniyar kasar Finland a yanzu ta koma kasarta ta Somaliya domin tsayawa takarar shugabancin kasa, ta zama kallabi tsakanin rawuna, ta na takara da maza 26.

https://p.dw.com/p/2T4D5