1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Macron na Faransa farin wata sha kallo

Yusuf Bala Nayaya
May 11, 2017

Tun dai bayan da ta tabbata Emmanuel Macron shi ya lashe zaben shugaban kasar Faransa ya zamo tauraro sha kallo ganinsa a matsayin mafi karancin shekaru ko ya zai tunkari manyan 'yan siyasa na kasar.

https://p.dw.com/p/2cnEH
Frankreich Emmanuel Macron
Hoto: Reuters/L. Bonaventure