1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Maroko: Shekaru biyar ba ta fuskanci wani hari ba

March 7, 2016

Kasar Maroko na amfani da matakai masu inganci da suka hada da kyakkyawar musayar bayanai wajen kare kanta daga hare-haren ta'addanci.

https://p.dw.com/p/1I8j0