1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Masu mulki a Nijar sun zargi adawa da zagon kasa

Abdoulaye Mamane Amadou
March 22, 2017

Jam’iyyar PNDS Tarayya na zargin abokiyar hamayya ta Lumana Afirka da kasancewa kanwa uwar gami wajen dagula al’amurran da ke addabar kasar ta hanyar gamin baki da sauran bangarori da ke fatan haddasa fitina.

https://p.dw.com/p/2Zl2Y