1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matasan Najeriya sun yi ikirarin kawo sauyi a shugabanci

July 27, 2017

Matasan Najeriya sun yi ikirarin kawo sauyi a shugabancin kasar bayan da majalisa ta amince tare da ba su ikon tsayawa takara.

https://p.dw.com/p/2hGDr
Karikatur: Nigeria Jugend Politik Cartoon
Hoto: DW

A Najeriya matasa sun kara zabura domin shiga harkokin siyasa inda suka yi ikirarin kawo sauyi a shugabancin kasar bayan da majalisa ta amince tare da ba su ikon tsayawa takara.