1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Matsalar kwari a yammacin Afirka

July 20, 2017

Kasashen yammacin Afirka na neman hanyoyin shawo kan matsalar kwari da ke lalata amfanin gona.

https://p.dw.com/p/2gseK
Kenia Mutomo Dürre
Hoto: DW/J. Scholz

Kasashen yammacin Afirka sun zabura wajen neman hanyoyin dakile matsalar kwari da ke lalata amfanin gona yayin da damina ke kara albarka.