1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matsalar yunwa a gabashin Afirka

Usman Shehu Usman
April 6, 2017

Gabashin Afirka na fuskantar fari mafi tsananin da ba a ga irinsa ba a shekaru 50. A kasar Habasha kadai mutane kimanin miliyan shida matsalar ta shafa inda yanzu suke tsananin bukatar agaji.

https://p.dw.com/p/2apQO